miss you cover art

miss you

by CHINDO MUSA

AI-generated Rap song · 1:56 · 1 play

Lyrics

Musa Musa chindo nake magamin burra bakintasha
anan ne nake gudanar da sana'ata
Musa chindo baya mugunta cuta ko nayi kyeta
Allah ka gafartawa "yata Fatima Fara me nagarta
nida ummanta munyi babban Rashi don mun so mubata gata
Musa chindo jarumi agare ni akwai tat tali ga tsumi
chindoooo baya tsoron boka bare malami
bai war Allah ne yabani marar gaskiya ko aruwa sai kayi gumi
Musa chindo yana kare mutunci baya gulma bare yin tsaigumi
Musa chindo nake yaro me fara'a tamkar malami
Musa chindo nin, Hip Hop

More by CHINDO MUSA

Make your own song with SoundLab AI · Turn your own lyrics into a song